UNICEF

Sama da yara miliyan 160 na aikin karfi a sassan duniya

Wata karamar yarinya na aikin fasa duwatsu
Wata karamar yarinya na aikin fasa duwatsu AP - Brian Inganga

Hukumar UNICEF ta ce, a karon farko cikin shekaru 20, kananan yara sama da miliyan 160 kuma 'yan kasa da shekaru 18, aka  tabbatar cewa, suna aikin karfi a sassan duniya, yayin da miliyan 9 daga cikinsu ke cikin hatsari a dalilin cutar COVID-19.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Rakia Arimi daga Niamey

 

Sama da yara miliyan 160 na aikin karfi a sassan duniya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.