Asusun IMF ne mafita ga kasar Lebanon (Borell)

Shugaban kasar Lebanon Michel Aoun  tareda Josep Borrell, na Tarrayar Turai
Shugaban kasar Lebanon Michel Aoun tareda Josep Borrell, na Tarrayar Turai - DALATI AND NOHRA/AFP

Shugaban Diflomasiyar Turai Joseph Borell a yau asabar yayin wata ziyara da ya kai kasar Lebanon,ya bayyana cewa  mafita ga wannan kasa da ta fada cikin wani mauyacin halin matsin tattalin arziki,itace na shiga tattaunawa da Asusun lamuni na Duniya IMF.

Talla

Shugaban diflomasiyar ta Turai ya bayyana cewa  abine mai yiyuwa kungiyar ta dau matakan hukunta yan siyasar kasar dake ci gaba da jeffa kasar cikin wani hali na rashin tabbas.

Les étudiants libanais qui vivent à l'étranger subissent de plein fouet la crise économique qui touche leur pays. Pour eux, impossible notamment de recevoir de l'argent de leurs proches. Les banques libanaises bloquent la plupart des opérations financières, et la livre libanaise perd chaque jour un peu plus de sa valeur.
Les étudiants libanais qui vivent à l'étranger subissent de plein fouet la crise économique qui touche leur pays. Pour eux, impossible notamment de recevoir de l'argent de leurs proches. Les banques libanaises bloquent la plupart des opérations financières, et la livre libanaise perd chaque jour un peu plus de sa valeur. © Getty Images/aristotoo

Kasashe da dama ne yanzu haka, da suka hada  da Faransa ke cigaba da sa matsin lamba tun bayan gobarar da ta lakume dukkiyoyi a tashar jiragen ruwan kasar don ganin yan siyasa sun cimma matsaya ta gari tareda kafa gwamnatin hadaka don ceto tattalin arzikin wannan kasa ta Lebanon.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI