Musuluci-Eid

An yi bukukuwan sallar layya cikin fatara

Wani katafaren mallaci
Wani katafaren mallaci AFP - ATTA KENARE

A yau Talata aka fara gudanar da bukukuwan babbar sallah ko kuma sallar layya a sassan duniya, to sai dai a mafi yawan kasashe ana gudanar da sallar ta bana ne a cikin yanayi na tsadar rayuwa sannan kuma ga fatara.

Talla

Kuna iya latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken rahoton Shehu Saulawa

 

An yi bukukuwan sallar layya cikin fatara

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.