Zaben Faransa Zagaye na Biyu

Sauti 22:03
Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande
Sabon shugaban kasar Faransa François Hollande REUTERS/Jacky Naegelen

A Ranar 6 ga Watan Mayu ne aka gudanar da zaben shugaban kasar Faransa zagaye na Biyu tsakanin shugaba Nicolas Sarkozy, Francois Hollande bayan kammala zagayen Farko Hollande yana kuri;u kashi sama da 28, yayin da shugaba Nicolas Sarkozy ya zo na biyu da sama da kashi 27.  A cikin Duniyarmu A Yau shirin, Bashir Ibrahim Idris tare da abokan shirin sun tattauna game da dambarwar Siyasar Faransa kafin zagaye na biyu.