Ziyarar Obama a Gabas ta Tsakiya
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 20:48
Karo na farko Barack Obama ya kai ziyara a Isra'ila da yankin Falasdinu, a game da haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da wasu 'yan jarida.