Zargin yin amfani da makami mai guba a rikicin Syria

Sauti 20:25
Wani dan tawayen Syria
Wani dan tawayen Syria

Kasar Faransa ta ce ta tanadi hujjojin da za su nuna cewa gwamnatin Syria ta yi amfani da makamai masu guba akan 'yan kasarta a fadan da aka tafka a watan Afrilun da ya gabata.