Duniyarmu A Yau: An kammala taron kasa a Najeriya

Sauti 19:58
zauren babban taron kasa a Najeriya
zauren babban taron kasa a Najeriya

Batun Kammala taron kasa a Najeriya da sauran batutuwa na siyasa a Najeriya da kuma Jamhuriyar Nijar, na daga cikin abubuwan da shirin Dandalin Siyasa na wannan mako ya kunsa tare da Bashir Ibrahim Idris.