An tantance ministoci a Najeriya, yayin da ake shirye shiryen zaben shugaban kasa a Nijar

Sauti 21:00
Sabon Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Tsohon Gwamnan Jihar Kwara Bukola Saraki
Sabon Shugaban Majalisar Dattijan Najeriya Tsohon Gwamnan Jihar Kwara Bukola Saraki REUTERS/Afolabi Sotunde

An kammala aikin tantance wadanda shugaban Najeriya ke son nadawa a matsayin ministoci, yayin da a Jamhuriyar Nijar jam'iyyun siyasa suka daura damara domin zabubukan da za a yi a kasar cikin watan fabarairu mai zuwa. Wadannan batutuwa ne Bashir Ibrahim Idris ya duba a cikin shirin Dandalin Siyasa na wannan mako.