Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Samun zaman lafiya tsakanin mabiya addinin kirista da kuma sauran addinai.

Sauti 20:55
Paparoma Francis da Shugaban kasar Masar Abedel Fattah Al Sissi
Paparoma Francis da Shugaban kasar Masar Abedel Fattah Al Sissi © REUTERS/Amr Abdallah Dalsh

Shugaban mabiya cocin Katolika a duniya Paparoma Francis ya kai ziyara a cocin nan da aka kai wa hari a ranar 11 ga watan disambar da ya gabata a kasar Masar.Francis ya yi amfani da wannan ziyara domin jaddada fatan samun zaman lafiya a tsakanin mabiya addinin kirista da kuma sauran addinai.Salissou Hamissou a cikin shirin Mu zagaya Duniya ya duba wasu daga cikin manyan labaren. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.