Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci da Cuba

Sauti 20:14
Shugaba Donald Trump a lokacin da yake sanar da yanke hulda da kasar Cuba
Shugaba Donald Trump a lokacin da yake sanar da yanke hulda da kasar Cuba REUTERS/Carlos Barria
Da: Abdoulaye Issa
Minti 21

Kamar yadda ya alkawalta a lokacin yakin neman zabensa shugaban kasar Amruka Donald Trump ya sanar da dakatar da duk wata yarjejeniyar hada hadar kasuwanci tsakanin kasar da Cuba, sakamakon yarjejeniyar da Barack Obama ya cimma da shugaban Cuba Raul Castro a 2014.salissou Hamissou ya duba wasu daga cikin manyan labarai na mako a cikin shirin Mu zagaya Duniya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.