Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Kashedin kasashen Duniya dangane da kai farmaki Syria

Sauti 20:00
Taron Majalisar dinkin Duniya dangane da batun kai farmaki ga Syria
Taron Majalisar dinkin Duniya dangane da batun kai farmaki ga Syria REUTERS/Brendan McDermid
Da: Garba Aliyu

A cikin shiriun mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya duba wasu daga cikin manyan batutuwa musaman farmakin da Amurka da wasu kasashe ke shirin kaiwa Syria, bayan zargin sojojin gwamnatin Bashar Al Assad da yi amfani da makami mai guba kan fararren hula a yankin Dhouma. 

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.