Taron China da kasashen Afrika

Sauti 20:03
Xi Jinping Shugaban kasar China
Xi Jinping Shugaban kasar China 路透社

Shugabannin kasashen nahiyar Afrika na shirin tafiya birnin Beijing na kasar China domin amsa goron gayyatar Shugaba Xi Jinping da zimmar kara kulla dankon zumunci ta fannonin cinikayya da kasuwanci tsakanin su.Garba Aliyu Zaria a cikin shirin mu zagaya Duniya ya duba dangantakar China da Afrika dama wau labaren can daban.