Mu Zagaya Duniya

Saudiya ta amsa kashe dan jarida Khashoggi

Sauti 19:45
Jamal Khashoggi dan jarida da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiya dake Turkiya
Jamal Khashoggi dan jarida da aka kashe a ofishin jakadancin Saudiya dake Turkiya AFP/Mohammed Al-Shaikh

Hukumomin Saudiya sun tabbatar da mutuwar dan jaridar Khashoggi da ya bata a ofishin jakadancin kasar dake Turkiya.Sanarwar dake zuwa yan lokuta bayan da wasu manyan kasashen suka nuna damuwa `a kai.A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya mayar da hankali a kai.