Mu Zagaya Duniya

Kasashen Duniya sun soma mayar da martani dangane da rikicin Iran da Amurka

Wallafawa ranar:

Kasar Iran tayi watsi da zargin Amurka cewar ita ta kai hari kan wasu jiragen tankunan daukar mai a mashigin tekun Oman, wanda yanzu haka ya haifar da tankiya.A cikin shirin Mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali a kai, tareda duba wasu daga cikin labaren Duniya.

Shugaban Iran tareda Firaministan Japan
Shugaban Iran tareda Firaministan Japan 路透社