Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Faransa kasa ta farko da ta amince da dokar sanyawa manyan kafofin sadarwar duniya harajin

Sauti 20:07
Emmanuel Macron ,Shugaban Faransa tareda Shugaban Ghana Nana Akufo Addo
Emmanuel Macron ,Shugaban Faransa tareda Shugaban Ghana Nana Akufo Addo REUTERS/Ludovic Marin
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin mu zagaya Duniya ,Garba Aliyu ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin labaren da aka saurara cikin wannan mako.harajin kashi 3 na ribar da suke samu kowacce shekara duk da adawar da shugaba Donald Trump keyi da shirin.Kasar Faransa ta zama kasa ta farko daga manyan kasashen duniya da Majalisar Datatwan ta ta amince da dokar sanyawa manyan kafofin sadarwar duniya

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.