Martanin Shugaba Donald Trump ga Faransa

Sauti 19:58
Donald Trump Shugaban Amurka
Donald Trump Shugaban Amurka REUTERS/Mary F. Calvert

A cikin daren Juma'a ne Shugaban Amurka ya bayyana aniyar sa ta mayar da martani ga Shugaban Faransa da ya dau mataki na saka haraji ga wasu kamfanonin Amurka.A daya geffen Ahmed Abba ya duba wasu daga cikin manyan labarai na wannan mako cikin shirin Mu zagaya Duniya.