Mu Zagaya Duniya

Firaministan Habasha Abiy Ahmed ya lashe kyautar Nobel

Sauti 20:05
Abiy Ahmed, Firaministan Habasha
Abiy Ahmed, Firaministan Habasha REUTERS/Tiksa Negeri/File Photo

Firaministan Ethiopia Abiy Ahmed ya lashe lambar yabon zaman lafiya ta Nobel, nasarar da ke da nasaba da rawar da ya taka wajen daidaitawa tare da kawo karshen rikicin da ke tsakanin kasar da makociyarta Eritrea.A cikin shirin mu zagaya Duniya Garba Aliyu Zaria ya duba wasu daga cikin manyan labaren Duniya.