Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan mutuwar Abubakar al-Baghdadi

Sauti 16:27
Jagoran IS Abu Bakr al-Baghdadi.
Jagoran IS Abu Bakr al-Baghdadi. AFP

Kasashen duniya na ci gaba da bayyana farin ciki kan samun nasarar kashe shugaban kungiyar mayakan IS, Abubakar al-Baghadadi da dakarun Amurka suka yi saboda illar da ya yiwa duniya.Sama da Kasashe 30 dake yaki da kungiyar na shirin ganawa a ranar 14 ga watan nuwamba dan cigaba da neman Karin goyan baya daga abokan su wajen yaki da ta’addanci.Kan wannan batu muka baiwa masu sauraro damar tofa albarkacin bakinsu.