Taron Karawa Juna Sani Akan Wasan Finafinai Hausa

Sauti 19:23

Kungiyoyin wasanin finafinan haussa na Niger da Nigeriya sun shirya wani zaman taron karawa juna sani; dangane da kalubalan da wasanin haussa ke fuskanta a kasashan biyu , musaman bangaran tabarbarewar al adadar bahaushe. game da sutura ko ma kalamai a cikin shirin film, ku biyo mu cikin wanan shirin dan jin manufar taron da abinda ya kumsa.