Bikin karrama finafinan nahiyar Afrika karo na 7 AMAA

Sauti 20:00

A ranar assabar ne 27 ga watan Maris na 2011 ne, aka gudanar da bikin karrama fina finan nahiyar Afrika karo na 7 AMAA a birnin Yenaguwa na jahar Bayelsa yankin Niger Delta dake kudancin Nigeria, inda baki daga kasashe sama da 50 na duniya suka hallarta.Yan wasan Fina Finan hausa na Kaniwood sun halarci bikin, karkashin jagorancin Sarki Ali Nuhu wadanda muka samu damar tattaunawa da su.Asha saurare lafiya…