Dandalin Fasahar Fina-finai

Bikin baje kolin fina-finan Ilimantarwa (documentry Films)

Sauti 20:00

Shirin dandalin Fina-Finai ya yada zango ne, a bikin baje kolin fina-finan Ilmantarwa ne, da aka fi sani da suna Documentry Films a birnin Lagos na tarayyar Nijeriya.Masu Shirya fina-finai ne dai daga kasashen duniya suka halarci bukin baje kolin Fina Finan. kuma sashen Hausa na Rediyo Faransa ya kai ziyara inda ya samu tattaunawa da wasu daga cikin masu shirya Fina-Finai.