Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Shiri fina finan hausa a yankin kudu maso yammacin Nigeria.

Sauti 20:24
hagu zuwa dama, Usman Nuraini (gwagwarmaya) Mahaman Salisu Hamisu, RFI hausa, Alhaji Adamu Ando doguwa,
hagu zuwa dama, Usman Nuraini (gwagwarmaya) Mahaman Salisu Hamisu, RFI hausa, Alhaji Adamu Ando doguwa,
Da: Salissou Hamissou
Minti 21

yanzu haka dai al'ummar hausawa na yankin kudu maso yammacin kasar tarayyar Najeriya sun samu wani sabon ci gaba, na kafa kamfanini shirya fina finan hausa a wannan yanki.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.