Fina finai: a Najeriya na ci gaba da samun kwarewa
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Sauti 19:47
sannu a hankali masu sana'ar shirya fina finan hausa a tarayyar Najeriya, na ci gaba da nausawa kan turbar sabuwar fasahar zamani ta fannin shirya fina fina a duniya. inda yanzu haka ake samun fina finan hausa da aka shirya tare da siddabaru na'ura mai kwakwalwa.