Matsalolin da Mata ke fuskanta wajen shiga harkar Fim a Najeriya

Sauti 20:04
Jarumar Flim a Najeriya Nafisa Abdullahi
Jarumar Flim a Najeriya Nafisa Abdullahi

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya zanta ne da Mata taurari da ke shirin Fim a Kano wadanda kuma suka bayyana irin matsaloli da kaulubalen da suke fuskanta a harakar Fim.