Dandalin Fasahar Fina-finai

Fina-Finai: Kalaman da ake amfani da su a cikin fina-finan Hausa

Sauti 19:59
Dakin daukar shirye-shiryen rediyo RFI
Dakin daukar shirye-shiryen rediyo RFI RFI

A cikin shirinmu na Dandalin Fasahar Fina-finai, a wannan mako Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna ne tare da masu ruwa da tsaki a harkar fina-finan Hausa dangane da irin kalaman da ake amfani da su a cikin fim.