Dandalin Fasahar Fina-finai

Fina-finai: Fim mai suna Hindou

Sauti 21:36
Daga hagu zuwa dama, Nura Sharif, Muktar Isah PRP, Garba Sale tare da Mahamman Salisu Hamisu
Daga hagu zuwa dama, Nura Sharif, Muktar Isah PRP, Garba Sale tare da Mahamman Salisu Hamisu RFI/Salissou

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai tare da Mahamman Salisu Hamisu, a wannan mako ya yi dubi ne a game da wani shahrarren fim mai suna Hindou.