Yadda ake kallon harkar shirya fina-finai a Cote D'Ivoire

Sauti 21:13
Ginin hukumar taimakawa masu harkar fina-finai a Mali
Ginin hukumar taimakawa masu harkar fina-finai a Mali RFI/ David Baché

Yadda masana a kasar Cote D'Ivoire ke kallon harkar shirya fina-finai a wannan zamani, shi ne abin da Mahamman Salissou Hamissou ya mayar da hankali a cikin shirin ''Dandalin Fasahar Fina-finai'' na wannan mako.