Tattaunawa kan soma fina-finan Turanci a Kannywood

Sauti 21:34
Kannywod Movie stars in Location
Kannywod Movie stars in Location

Shirin dandalin Fasahar Fina-finai ya tattaunawa da Abba el-Mustapha da Falulu A. Dorayi kan wani fim da sukayi da harshan Turanci 'There is a way' wanda ke hanyar fita Kasuwa tare da Umaymah Sani Abdulmumin