Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da Shehu Hassan Kano 'Tundirki'

Sauti 21:24
Shehu Hassan Kano of Kannywood Industry
Shehu Hassan Kano of Kannywood Industry

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna da Shehu Hassan kano wanda ya yi fice, da farin jini, wajen barkwanci, kuma ya fara harkan wasan kwaikwayo ne daga wasannin 'Dabe'. A yi sauraro Lafiya tare da Umaymah Sani Abdulmumin