Dandalin Fasahar Fina-finai

Rayuwar mawaka mata a arewacin Najeriya

Sauti 19:59
Wasu yan wasan fina finai a Afrika
Wasu yan wasan fina finai a Afrika © Leïla Beratto

A cikin shirin dandalin fina finai Hawa Kabir ta jiyo mana yadda wasu daga cikin yan wasan musamman mata ke rayuwa dama irin kalubale da suke fuskanta a cikin aikin nasu.