Dandalin Fasahar Fina-finai

Umaru Dan Juma: Tarihin fara fina finan Hausa a Najeriya lokacin Jamhuriyya ta farko

Sauti 21:21
Alhaji Umaru Dan Juma da aka fi sani da Kasagi
Alhaji Umaru Dan Juma da aka fi sani da Kasagi

Shirin Fina finai ya tattauna da Alhaji Umaru Dan Juma, wanda aka fi saninsa da sunan Kasagi na Halima, bisa yadda aka kafa tsarin Fina-finan Hausa tun a Jamhuriyya ta farko a Najeriya.