Dandalin Fasahar Fina-finai

Kalubalen Sana'ar Fim a Kannywood

Wallafawa ranar:

Shirin Dandalin Fasahar finafinai ya tattauna ne da furodusa Tijjani Abdullahi da ake kira Damisa a masana'antar Kannywood a Kano Najeriya. Shirin ya ji yanayin sana'ar da kuma kalubale.

Kasuwar finafinan Kannywood a Nigeria
Kasuwar finafinan Kannywood a Nigeria AMINU ABUBAKAR / AFP