Tattaunawa da wasu sabbin yan wasan Fina-finai a Najeriya

Sauti 20:00
Yan wasan Fim a Najeriya
Yan wasan Fim a Najeriya ciroma.blogspot.

A cikin shirin dandalin fasahar Fina-Finai Hawa Kabir ta samu zantawa da wasu  yan wasan Fim dake arewacin Najeriya dangane da irin kalubale da suke fuskanta.