Abin da ya kamata a koya daga rayuwar Marigayi Kasimu Yero

Sauti 20:00
Wani shagon saida Fina-Finan Hausa da masana'antar Kannywood ke shiryawa
Wani shagon saida Fina-Finan Hausa da masana'antar Kannywood ke shiryawa AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan makon ya tattauna ne kan yadda raywar marigayi Kasimu Yero ta kasance, da kuma darussan da ya kamata a yi koyi da su a tsarin tafiyar da rayuwarsa.