Taron masu shirya fina-finai na Afrika a Najeriya

Sauti 20:48
Salissou Hamissou tare da 'yan kungiyar Mafarkin Zuciya
Salissou Hamissou tare da 'yan kungiyar Mafarkin Zuciya Fina-finai/RFI

 A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Mahaman Salissou ya dubo halin da masu shirya fina-finai ke  ciki a Afrika .Duniyar fina-finai a Afrika na samar da aikin yi, a kwai masu shirya fina-finai da yan wasa da yawa , kwararru da suka san makamar aiki, wadanda ke shirya fina finai masu dadi da ma’ana,