Tanttance hanyoyin shiga tsarin fina-finai a Najeriya

Sauti 20:01
Gwamnan jihar katsina Shehu Shema, da sarkin Katsina Abdulmuminu Usman a lokacin nuna fasaha  bangaren fina-finai
Gwamnan jihar katsina Shehu Shema, da sarkin Katsina Abdulmuminu Usman a lokacin nuna fasaha bangaren fina-finai thenigerianvoice.com

A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai, Hawa Kabir ta samu  tattaunawa da wasu dake ruwa da tsaki a harakokin  fina -finai a tarrayar Najeriya.Ga dai ci gaban  tattaunawar su.