Tattauna wa da wasu Jarumai a Fim din Sadauki

Sauti 20:00
kasa-kasan Fina- finai Kanny Wood na da daraja a arewacin najeriya
kasa-kasan Fina- finai Kanny Wood na da daraja a arewacin najeriya AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin dandalin fasahar Fina-finai, Wanda  Hauwa Kabir ke gabarwa, a wannan Makon shirin yayi hira  da wasu fitattun jarumai da suka nuna bajintar su a wani sabon fim da daya daga cikin manyan  daraktocin shirya fina-fainai na Kanny Wood wato Hassan Giggs ya yi alkawin shiryawa a farkon wannan shekarar 2018, in da ya ce Fim din zai zama sharen fage ga cin nasarar KannyWood a idanun duniya dama wasu masana’antar shirya fina-finai, wadanda suka hada harda su  HollyWood