Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya

Sauti 20:00
Dan wasa Ali Nuhu ya na rawa
Dan wasa Ali Nuhu ya na rawa ciroma.blogspot.

A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta dubo wasu daga cikin matsalollin da masu shirya fina-finai a Najeriya suke fuskanta da yanayin rayuwarsu  cikin jama'a.