Dandalin Fasahar Fina-finai

Rayuwar mata masu shirya fina-finai a Najeriya

Wallafawa ranar:

A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta samu zantawa da daya daga cikin matan da ake shirya fina-finai da su a Najeriya.Duba halin da suke samun kan su dama yanayin da ake shirya fina-finai a Najeriya Hauwa Kabir ta zanta da su ,kamar dai yadda za ku ji.

Fina-finai Hausa a Nollywood
Fina-finai Hausa a Nollywood