Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya 2

Sauti 20:00
Daya daga cikin masu nadar Fina-finai
Daya daga cikin masu nadar Fina-finai RFI-KISWAHILI
Da: Hauwa Kabir

A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai, Hauwa Kabir ta maida hankali  ga masu  tsarawa da shirya fina-finai a arewacin Najeriya.A cikin shirin ta samu tattaunawa da wasu daga cikin masu daukar hoto wajen tsara fina-finai.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.