Dandalin Fasahar Fina-finai

Rayuwar masu shirya fina-finai a Najeriya 3

Sauti 20:00
Dan wasa Ali Nuhu ya na rawa
Dan wasa Ali Nuhu ya na rawa ciroma.blogspot.

A cikin shirin dandalin fasahar fina-finai Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a harakar fina-finai a Najeriya,ta kuma duba wasu daga cikin matsallolin da yan Fim ke fuskanta musaman bayan sun daina gabatar da fim a Najeriya.