Dandalin Fasahar Fina-finai

Gasar lashe kyautar AMMA Arewa Awards a Duniyar fina-finai a Najeriya

Sauti 20:00
Tsohon Gwamnan jihar katsina Shehu Shema, da sarkin Katsina Abdulmuminu Usman
Tsohon Gwamnan jihar katsina Shehu Shema, da sarkin Katsina Abdulmuminu Usman thenigerianvoice.com

A cikin shirin fasahar Fina-finai Hauwa Kabir ta samu tattaunawa da wasu masu ruwa da tsaki a duniyar Fina-finai musaman bayan da aka gudanar bayar da kyautar AMMA Arewa Awards a jihar Katsina dake arewacin Najeriya.Hauwa Kabir ta yo dubi dangane da kalubalen da yan wasan fim ke fuskanta  a Duniyar fina-finai.