Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da dan wasan fina-finai na Nollywood Osita Iheme' Paw Paw"

Sauti 20:00
Osita Iheme, daya daga cikin yan wasan fina-finan Najeriya na Nollywood
Osita Iheme, daya daga cikin yan wasan fina-finan Najeriya na Nollywood RFIhausa/Bashir Ibrahim
Da: Hauwa Kabir

A cikin shirin dandalin fasahar Fina-finai,Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Osita Iheme da aka sani da sunan Paw Paw,wanda ya yi sharhi dangane da irin ci gaba da kalubale da yan wasan Fim ke fuskanta a Najeriya.Osita Iheme ya kuma maida hankali tareda kawo karin haske dangane da huldar sa  da sauran yan wasan Fim na Najeriya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.