Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da masu shirya fina-finai a arewacin Najeriya

Sauti 20:00
Kasuwar Nollywood a Najeriya
Kasuwar Nollywood a Najeriya KAMBOU SIA / AFP

A Najeriya masu shirya fina-finai na ci gaba da fuskantar matsallolin da yanzu haka ga baki daya na kawo cikas ga burin da suka sa a gaba.Hawa Kabir ta samu zantawa da wasu daga cikin yan arewa dake shirya Fim,mutanen da suka bayyana halin da suka samu kan su cikin yan lokuta.Hawa ta zanta da FADILA LOLLY da ake kira  Pop a Najeriya.