Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Hanyoyin da ake amfani da su wajen shirya Fim a Arewacin Najeriya

Sauti 19:56
Ranar fina-finai na Nollywood a Paris a Shekara ta 2015
Ranar fina-finai na Nollywood a Paris a Shekara ta 2015 DR
Da: Abdoulaye Issa
Minti 21

Haoua Kabir a cikin shirin dandalin fasahar fina-finai ta tattauna da wasu daga cikin masu shirya fina-finai a arewacin Najeriya,sun kuma yi mata bayani dangane da hanyoyin da ske amfani da su wajen rubuta fina-finai,shirya fim dama saka shi kasuwa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.