Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Wasu daga cikin matsallolin da masu shirya fina-finai ke fuskanta a Najeriya

Sauti 20:00
Wasu daga cikin wurraren da ake sayar da fina-finai a Najeriya
Wasu daga cikin wurraren da ake sayar da fina-finai a Najeriya KAMBOU SIA / AFP
Da: Abdoulaye Issa

A cikin shirin Dandalin fina-finai,Hawa Kabir ta jiyo ta bakin masu ruwa da tsaki a Duniyar Fim a Najeriya,wanda suka kuma bayyana mata irin manyan ayuka  da suke yi domin raya sashen fim ,banda haka irin kalubalen da suke fuskanta,musaman wajen rubuta Fim.  

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.