Shirin 'Rayuwa Kenan kashi na 3

Sauti 20:00
Shafatou Soumeila matar da ta samu tallafin yin sana'ar gidan abinci a Agadez, Jamhuriyar Nijar.
Shafatou Soumeila matar da ta samu tallafin yin sana'ar gidan abinci a Agadez, Jamhuriyar Nijar. RFI/Bineta Diagne

Rayuwa Kenan sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da sauran batutuwa masu muhimmanci.