Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Shirin Rayuwa Kenan kashi na 7

Sauti 20:00
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nijar.
Wata mata mai suna Shafatou Soumeila da ta samu tallafi don buɗe sabon gidan abinci a Agadez dake Jamhuriyar Nijar. RFI/Bineta Diagne
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad
Minti 21

'Rayuwa Kenan' sabon shiri ne dake duba yanayin zamantakewa tsakanin jama'a a garin Ratanga. An gudanar da shirin ne a Jamhuriyar Nijar wanda ke nazari kan sha'anin kiwon lafiya da kuma yadda auren wuri ke jefa kananan yara mata cikin  halin ni 'yasu a kasashen hausa. Auren wurin na daya daga cikin abubuwan da ke haddasa mutuwar kananan yara mata musamman wajen haihuwa.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.