Yadda annobar coronavirus ta shafi sana'ar fim

Sauti 19:59
Wani shagon saida fina-finan Hausa a jihar Kano.
Wani shagon saida fina-finan Hausa a jihar Kano. AMINU ABUBAKAR / AFP

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai na wannan lokaci tare da Hauwa Kabeer ya tattauna da masu sana'ar fim din Hausa ne kan yadda annobar coronavirus ta shafe su.