Dandalin Fasahar Fina-finai

Yadda masu sana'ar fim ke kiyaye dokar bada tazara a lokacin annobar coronavirus

Wallafawa ranar:

Shirin 'Dandslin Fasahar Fina Finai' tare da Hauwa Kabir ya yi dubi daa yadda masu sana'ar fim a masana'antar Kannywood a Najeriya ke kiyaye dokar tazara a yayin daukar fim a lokacin annobar coronavirus.

Ali Nuhu da Adam Zango, na daga cikin manyan jaruman Kannywood a Najeriya
Ali Nuhu da Adam Zango, na daga cikin manyan jaruman Kannywood a Najeriya Kannywood